・ Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi, bayan. ・ Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha. ・ Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani. Ciwon hanta ya zama ruwan dare Inda yake kara yaduwa a tsakanin Al'ummah.
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |